Sheikh Daurawa -Lectures MP3

ChoiceSSB

Sheikh Daurawa -Lectures MP3

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

1000

نصب ها

Android 4.4+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

12.10.2021

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

Sheikh Daurawa mp3 lectures

توضیحات:

Ya dan uwa / Yar uwa ki saurari ko ka saurari karatun Malam Aminu Ibrahim wanda aka fi sani da Daurawa.
Wannan app mai suna Sheikh Daurawa -Lectures MP3 ya qunshi lekcoci masu amfani arayuwarmu daga bakin Malam Daurawa.

Shaykh Aminu Ibrahim Daurawa (An haife shi a ranar 1 ga watan Junairu, shekarar 1969, a gida mai lamba 39 Unguwar Mazugal, a karamar hukumar Dala, a jihar Kano.
Malam Aminu Daurawa malamine wanda ya shahara a wannan qasar namu kuma malamin addinin musuluncine. wannan lectures dinshi ne. ka dauko ka saurara sannan ka rabawa yan uwa musulmai su qaru daga bakin malam sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

..................................................
This app of Sheikh Daurawa -Lectures MP3 contained audio recitation of islamic lectures by popular islamic scholar sheikh Aminu Ibrahim Daurawa.

ChoiceSSB برنامه های دیگر

دانلود