Soyayya Da Rayuwar Aure

Abrahamjr

Soyayya Da Rayuwar Aure

Books & Reference
  • 0.00
(0 投票)

無料インストール

10000

アプリのインストール

Android 4.1+

最小バージョン

広告付き

広告

13.01.2019

リリース日

説明:

Yarda itace ginshiki na kowacce zamantakewa ta rayuwa musamman a zamantakewar aure. Da yawan mutane na ganin cewa ma damar babu yarda, to babu amfanin ci gaba da zamantakewa. Tabbas, yarda ginshiki ce da bai kamata ayi wasa da ita ba.

Ana gna yarda ne a cikin dogon lokaci, amma akan iya rusata a cikindakiku kadan. Da wannan yake da kyau kowannenku yasan iyakar mu'amalar dan uwansa, ta yadda wani ba zai shiga gonar wani ba. Idan kuna a shafi daya; to akwai saukin gane halayyen juna da kuma kulla yarda mai dorewa.

Abrahamjr 他のアプリ

ダウンロード