Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (3)

AdamsDUT

Sheikh Jafar Umdatul Ahkam mp3 offline (3)

Music & Audio
  • 0.00
(0 投票)

無料インストール

10000

アプリのインストール

Android 4.1+

最小バージョン

広告付き

広告

31.07.2017

リリース日

最近の変更:

New version with new features

説明:

Wannan application na dauke da karatun baban littafin hunnce-hukuce wato umtadul ahkam,kashi na uku daga bakin baban malamin musulunci na kasar hausa wato marigayi Sheikh Jafar mahmud Adam.Hakika malam Sheikh Jafar yayi kokari sosaida gaske wajen yin bayani daki-daki tun daga farkon wannan littafi mai albarka umdadul ahkam, domin amfanar da al'umar musulmai.
Muna aduar Allah (S.W.A) yakai haske da rahama kabarin malam ya kuma sa aljana ce makomar sa, mu kuma Allah ubangiji ya bamu ikon ji da kuma amfani da duk abin da muka saurara.

Bayan Riyadus salihina na malam Jafar akwai sauran apps na sauran littattafai fassarar malam jaafar audio kamar haka:

Siffatus salatin nabiyyi sheikh jafar
Arbauna Hadith sheikh jafar mp3
Bulugul maram sheikh jafar mp3
Kitab Tauhid sheikh jafar mp3
Umdatul ahkam
Kitab at tauhid Hausa
za kuma a iya samun wasu karatuttukan na wasu malam irin su sheikh jafar mahmud adam, sheikh albani zariya,sheikh ali isah fantami, shiekh kabir gombe.

Akwai karatun alqur'ani na wasu manyan makaranta kamar
complete quran offline by sheikh abdulrahman al-sudais
beautiful quran recitation by sheikh maher almuquiy
complete quran offline by shiekh abdolbasit
quran recitation by mishary alfasy mp3 offline and so on.

Da dai sauransu. Duba Adamsdut cikin play domin samunsu.

Idan kunji dadin wannan manhajja kada ku manta sahring dinta a whatsapp, facebook, email da dai sauransu domin sauran yanuwa su samu. Allah ya karba mana baki daya aameen.

Kada a manta rating din wannan manhajja ta umdatul ahkam na sheikh jafar mahmud tauraro biyar cikin wannan gida.
Brief History of Sheikh Jafar Mahmud Adam.

Ja'afar Mahmud Adam (February 12, 1960 – April 13, 2007)he was 47 years of age when he died. And was a Nigerian, Salafist Islamic scholar aligned with the Izala Society He has memorised the Holy Quran completely at a younger age.

Teaching
Sheik Ja'afar preached in Maiduguri's Indimi Mosque, which was attended by the Deputy Governor of Borno.

AdamsDUT 他のアプリ

ダウンロード