Sheikh Jafar Arba Una Hadith offline

AdamsDUT

Sheikh Jafar Arba Una Hadith offline

Music & Audio
  • 0.00
(0 投票)

無料インストール

5000

アプリのインストール

Android 4.1+

最小バージョン

広告付き

広告

29.07.2017

リリース日

最近の変更:

New version with new features

説明:

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakaatuh,

Wannan application yana dauke da complete karatun arba'una hadith an nawawi wanda fassarar marigayi sheikh malam jafar mahmud adam allah ya jikansa da rahama ya fassara da bayanai filla-filla.Wannanapplication baya bukatar data donwload domin saurara a ko ina a kuma ko wane lokaci. Hakika malam jafar yayi kokari bayani akan ko wane hadith domin amfanar wa ga al'umar musulmai.Muna aduar allah ya jikan malam ya gafarta masa y akai rahama makoncinsa, mukuma Allah ya bamu ikon aiki da duk anin da muka ji a cikin wannan karatu.
A cikin wannan manhaja akwai karatuttukan sheikh jafar mahmud adam
kamar irin su
sheikh jafar tafsir mp3
rayadudus salliheen complete mp3
sheikh jafar mahmud adam tambayoyi da answer mp3
sheikh jafar mahmud adam umdatul ahkam.
malam jafar banyani akan aure.
sheikh jafar kitab tauhid mp3.
siffatus salatin nabiyyi malam jafar mp3.
sheikh jafar hakkokin mata
sheikh jafar mace a musulunci
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimaka kayi rating din sa domin ya kasance a sama don wadan da ke bukatar application na arba una hadith malam jafar in su zo naima su same shi cikin sauki.

Takai cecen tarihin malam jafar.

Ja'afar Mahmud Adam (February 12, 1960 – April 13, 2007)he was 47 years of age when he died. And was a Nigerian, Salafist Islamic scholar aligned with the Izala Society He has memorised the Holy Quran completely at a younger age.

Teaching
Sheik Ja'afar preached in Maiduguri's Indimi Mosque, which was attended by the Deputy Governor of Borno.

Adam's deathAdam was shot dead at his mosque in the northern city of Kano in April 2007.

Assalamu alaikum,

Imam Nawawi's Forty Hadith: Nawawi's Forty (sc. “Forty Hadith”, in Arabic: al-arbaʿīn al-nawawiyyah) is a compilation of forty hadiths by Imam al-Nawawi, most of which are from Sahih Muslim and Sahih al-Bukhari. This collection of hadith has been particularly valued over the centuries because it is a distillation, by one of the most eminent and revered authorities in Islamic jurisprudence, of the foundations of Islamic sacred law or Sharīʿah. In putting together this collection, it was the author's explicit aim that “each hadith is a great fundament (qāʿida ʿaẓīma) of the religion, described by the religious scholars as being ‘the axis of Islam’ or ‘the half of Islam’ or ‘the third of it’ or the like, and to make it a rule that these forty hadith be classified as sound (ṣaḥīḥ).” This work is the most representative of the arbaʿīniyyāt genre of hadith. Referenced (Wikipedia)

Wassalamu alaikum.

AdamsDUT 他のアプリ

ダウンロード