Mu Kula Da Lafiyar Mu

Ysfmamman

Mu Kula Da Lafiyar Mu

Education
  • 0.00
(0 投票)

無料インストール

500

アプリのインストール

Android 4.1+

最小バージョン

広告付き

広告

08.10.2019

リリース日

最近の変更:

an kara sababbain abubuwa

説明:

wannan application din na kunshe da bayanai ne na masana akan cutuka da ban da ban da kuma yadda mutum zai kare kan sa da kamuwa da wadannan nauin cutun da kum irin magunguna da mutum zai yi amfani da su idan mutum ya kamu da cutar.

Abubuwan da ke kunshe a cikin wannan Application din sun hada da:-

1. Illolin rashin Isasshen Bacci
2. illiolin cutar kwashiorkor a Yara
3. Juyayi (anxiety) da Hanyoyin kiyaye shi
4. Illolin Amfani da Magungunan mata
5. Ciwon Kai Da Kuma Hanyoyin Magan ce shi
6. Ciwon Basir
7. Chiwon Hawan Jini
8. llolin shafe-shafe mayi mai canja Launin Fata
9. Cutar Sikila
10.Hanyoyin Kula Da Lafiyar Mai Juna biyu
11.Illolin da amosani ke haifarwa
12.Ciwon Hanta (Hepatitis)
13. Cutar Zazzabin Cizon Sauro (Malaria)

Ysfmamman 他のアプリ

ダウンロード