Kiwon Lafiya

Abrahamjr

Kiwon Lafiya

Health & Fitness
  • 0.00
(0 投票)

無料インストール

1000

アプリのインストール

Android 4.1+

最小バージョン

広告付き

広告

12.03.2018

リリース日

説明:

Wannan application dauke yake bayanai akan yadda zamu kula da lafiyarmu da kuma amfanin wasu nau'ikan abincin da mukeci, wanda suna matukar taimakawa lafiyar mu..

Ga Kadan Daga cikin abinda wannan application ya kunsa..
1. Fa'idodin albasa a jikin dan adam
2. Amfanin abarba a jikin mutum
3. Illolin shan ruwan sanyi
4. Yadda za'a magance matsalar gajiya dss
5. Amfanin shan ruwan dumi
6. Alamomin kamuwa da chutar kanjamau
7. Amfanin ayaba a jikin mutum
8. Amfanin kokumba ga lafiyar dan adam
9. Amfanin cin dafaffen kwai
10. Nau'ikan abinci dake rage nauyin jiki
11. Amfanin magwaro a jikin mutum
12. Yadda za'a magance matsalar warin baki
Duka baya na dauke a cikin wannan application, da fatan zakuji dadin amfani dashi

Abrahamjr 他のアプリ

ダウンロード