Karatun Sheikh Hafiz Hahuza bauchi mp3

AdamsDUT

Karatun Sheikh Hafiz Hahuza bauchi mp3

Music & Audio
  • 0.00
(0 投票)

無料インストール

10000

アプリのインストール

Android 4.1+

最小バージョン

広告付き

広告

29.07.2017

リリース日

最近の変更:

new version with new features

説明:

Assalamu alaikum warahmatullah.
Wannan application na dauke da karatu daga daya daga cikin manyan makarantan alqura'ani mai girma wato Karatun Sheikh Hafiz Hahuza.A cikin wannan application yana dauke da wasu zabbabun karatuttukan Karatun Sheikh Hafiz Hahuza a gurare daban daban.
Karatun Sheikh Hafiz Hahuza yana daga cikin makarantan da Allah ya bawa murya da kuma iya karatun warshi a wannnan a Nigeria. Muna rokon Allah ya karawa Karatun Sheikh Hafiz Hahuza ilimi da kuma lafiya, mu kuma Allah ya bamu ladan abin da muka saurara.

A cikin wannan manhaja za a iya samun karatun malamai irin su
sheikh Ahmad sulaiman qira'a mp3 offline
sheikh jafar mahmud adam tafsir, nasihu tamabayoyi da answer.
sheikh jafar mahmud adam umdatul ahkam
sheikh jafar mahmud adam riyadus saliheen mp3 offline
karatun sheikh Albani Zaria mp3 offline.
Kundin tarihi by sheikh Aminu Daurawa
sheikh Ali Isah Fantami lectures da dai sauransu.
Don Allah idan har kaji dadin wannan application to ka taimka kayi rating ka kuma yi sharing din sa domin wasu suma su karu
Wassalamu alaikum warahmatulllah.

AdamsDUT 他のアプリ

ダウンロード