Wakokin Ado Gwanja

ZaidHBB

Wakokin Ado Gwanja

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

100000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

24.11.2017

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Wannan Manhaja ta Kunshi wasu daga cikin fitattun Wakokin Ado Gwanja. Ku sauko da application din a wayoyin ku don more sauraron dadadan wakokin. Wakokin da ke cikin wannan Manhaja sun hada da:
>Kujera
>Gwanja & Saniyo
>Uwa
>Bommali
>Salon Kida
>Asha Rawa
>Daki Baluwa
>Kilu ta ja Bau

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store. Dadin dadawa, ku turawa yan uwa da Abokan arziki application din a wayar su suma su nishadan tu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود