Waiwaye Adon Tafiya-Dr Sani Um

ZaidHBB

Waiwaye Adon Tafiya-Dr Sani Um

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

1000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

04.02.2018

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Waiwaye Adon Tafiya-Dr Sani" na kunshe da wa'azin Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano wanda ke magana akan Waiwaye Adon Tafiya, Layya da Hukunce Hukuncen ta da kuma Tarihin Malam.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود