Tsofaffin Wakokin Hausa

ZaidHBB

Tsofaffin Wakokin Hausa

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

100000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

25.11.2017

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Wannan application ya kawo muku wakokin Hausa na da can masu dadi. Wakokin cikin app din nan sun hada da:
>Gobe Da Nisa
>Gajala
>Mai Keke -Ahmed S Nuhu
>Katanga
>Sakata
>Sanafahna
>Ukuba
>Wasila
>Jarumai
>Adamsy Yaro
>Aloko
>Aya Aya Mai Nono
>Ban Da Komai
>Cakalubaye
>Gyale
>Hujja
>Mujadala 1
>Ranar Murna
>Zabbari
>Zarafi
>Kwan Kwan (Zarge)
>Biki Buduri
Da dai sauransu.

dan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود