Son Annabi A Shari'ance Mp3

ZaidHBB

Son Annabi A Shari'ance Mp3

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

5000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

04.02.2018

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Son Annabi A Shari'ance Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Dr Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo Kano wanda ke magana akan Son Annabi A Shari'ance, Matayin Annabi a wajen Sahabbai, Hukuncin haduwar Idi da Juma'a da kuma Qisosin Alqurani.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Allah ya sa a amfana da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود