Sharhin Ar-Risalah Mp3 - Ahmad

engrshams

Sharhin Ar-Risalah Mp3 - Ahmad

روش زندگی
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

5000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

04.10.2017

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

توضیحات:

The app requires no internet connection to work (it is Offline) and voice quality is very high. Just download and start listening even when offline.
-------
Saukar da wannan manhajja kan wayoyinku domin sauraron waazin sunnah tare da Sheikh Ahmad Adam Algarkawy .
Wannan app yana dauke da Sharhin Littafin Ar-Risalah Offline Mp3 na Imam Shafi'i - Ahmad Adam Algarkawy ke gabatarwa, shine muka ga ya dace muyi application wanda mutane zasu su saurara a saukake.

Allah ya sakawa Ahmad Adam Algarkawy domin yayi kokari wajen yayi kokari wajen yada ilimin Allah da na manzon sa domin karuwar al'umar musulmai. Mukuma Allah ya bamu ikon ji da kuma amfani daga abin da muka saurara.

Domin samun sauran apps na sauran malamai irinsu sheikh Jafar, M. Aminu Ibrahim Daurawa, Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, Sheikh Isah Ali Pantami , Sheikh Abdurrazaq Yahaya Haifan , da dai sauran maluman sunnah duba ( rrnapps ) free Hausa Islamic apps dake cikin play store.

Don Allah idan har kaji dadin wannan application a taimaka a yi sharing ta facebook, whatsapp, twitter, instagram da sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

Za kuma a iya samun Karatun quran na wasu daga cikin manyan makaranta quran na duniya irin su

Sheikh Abdul Basit Quran mp3

Sheikh Muhammad Siddiq al-Minshawi

Maher Audio Quran Offline

Sheikh Maher Al Mueaqly

Sheikh Abdurrahman Sudais

Sheikh Saud Shuraim

Sheikh Abdullah Ali Jabir

Ahmad Al-Ajmy Quran Offline

Sudais Audio Quran Offline

Sheikh Mishary bin Rashid al-Afasy

Sheikh Saad al-Ghamidi

Sheikh Khalil al-Husary

Quran Mishary Rashid Offline

Bayan wannan app na Ahmad Adam Algarkawy, za iya samun wasu karatuttukan da sauran apps namu na wasu daga cikin manya-manya malamai, idan aka yi searchin (rrnapps) a play store.

***************************************************

If you like this Application please consider leaving a positive review and/or rating for it in the store. This will help move the App to the top so that other muslims that are looking for Sharhin Ar-Risalah Offline Mp3 - Ahmad Adam Algarkawy can find it easily.

If you've any suggestion or opinion about this app please use the developer email to contact me directly anytime. I will be glad to read from you and will reply as soon as possible in shaa Allah.

Assalamu alaikum wa rahmatullahi wa barakatuh.

For more Islamic applications?
Just go to your google play store and search "rrnapps" you will see all our applications
I will be so grateful if you download it and give it 5 star & share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via [email protected]

Thank you and wish you happy listening

engrshams برنامه های دیگر

دانلود