Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar

ZaidHBB

Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

5000

نصب ها

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

28.08.2017

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Musulmi Na Gari-Sheikh Jafar na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Musulmi Na Gari, da ma wasu.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Haka zalika wannan app na dauke da takaitaccen tarihin marigayi Malam Jafar, Allah yayi masa rahama.
Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود