Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3

ZaidHBB

Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

10000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

23.09.2017

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna Matsalolin Ma'aurata-Jafar Mp3 na kunshe da wa'azin Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam wanda ke magana akan Matsalolin Ma'aurata da na Wacece Mijinta ya fi, da ma wasu wa'azpzin.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din, ku dai ku sauko da shi ku saurara. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود