Matakan Tarbiyya 9 Mp3-Pantami

ZaidHBB

Matakan Tarbiyya 9 Mp3-Pantami

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

10000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

23.10.2017

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Matakan Tarbiyya 9 Mp3-Pantami" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan Matakan Tarbiyya 9 da kuma Zuwan Dajjal da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود