Ilimin Saduwar Jima'i Ga Ma’au

engrshams

Ilimin Saduwar Jima'i Ga Ma’au

روش زندگی
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

10000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

15.06.2019

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*This Update includes bug fixes and improvements
*New version with some awesome features

توضیحات:

Wannan App yana bayani ne ga Saduwar Jima'i Da Iyali - Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata mai suna Gyara Kayan Ka zai taimaka wajen:

􀀁 samar da ainihin bayyanin da ake bukata game da Saduwar Jima'i Da Iyali
􀀁 bada shawara a kan yadda za a fahimci matsayin Saduwar Jima'i Da Iyali a rayuwa
􀀁 an rubuta wannan littafin mai suna GYARA KAYAN KA kamar dai wani littafin matafiyi.

Ya kunshi bayyanai game da kare lafiya, da jin dadin masu tarawa, da kuma sanin abinda ya kamata wajen jima’i. Kuma yana yin bayyani game da yadda mutum zai shirya rayuwarsa ta fuskar jima’i, ya kuma fahimci jima’in. Wannan littafin, kamar dai wani jagora ne da zai taimaka wajen yin zabi nagari.

Yazama Dole ko wane ma'auraci ya fahimci menene Saduwar Jima'i Da Iyali (Jima'i) da kuma lokutan Daya kamata a sadu da iyali.

Rashin Samun haske Akan ilimin Jima'i Ga Ma'aurata ka iya haifar da babbar matsala a Rayuwar Aure.

Kadan Daga Cikin abin da wannan manhaja ta kunsa;

*Saduwar Jima'i Da Iyali a musulunci
*Hukunce hukuncen Saduwar Aure Da Iyali
*Abubuwan da suke sa Mata ko Miji saurin kawo wa.
*Lokutan daya kamata a sadu da iyali..
*Matsalolin Rashin Gamsar Da Juna : Ilimin Jima’i Ga Ma’aurata
*Muhimmancin Saduwar Jima'i Da Iyali Da Sanyi :Don Ma’aurata
*Abubuwan Dubawa da Kula Ga Ma'aurata
*HUKUNCIN SHAN Al'aura KO TSOTSAR AL' AURA DA AMFANINSA
*MARRIED ONLY

*NOTE: wanna bayani zai Taimaki ma'aurata (maza&Mata) domin Gyaran zamantakewar auren su:*

Da fatan ma'aurata suna fahimtar wanna app mai taken a sama domin gyara zamantakewar aure*

ALLAH ka gafarta mana

Dan Allah kada ku manta kuyi rating na wannan application, mungode..!

################################################################

If you like this Application please consider leaving a positive review and/or rating for it in the store. This will help move the App to the top so that other people that are looking for it can find it easily.

I will be so grateful if you download it and give it 5 star & share it with your family and friends.
Do not hesitate to make your comment, suggestion, advice and so on via [email protected]

engrshams برنامه های دیگر

دانلود