Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami

ZaidHBB

Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantami

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

5000

نصب ها

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

23.10.2017

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Gurbacewar Tarbiya Mp3-Pantamii" na kunshe da wa'azin Sheikh Ali Isah Pantami wanda ke magana akan Gurbacewar Tarbiya da kuma Yiwa Kanka Hisabi da ma wasu.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin. Akwai bonus tracks (wa'azi) da ke kunshe a cikin application din. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود