Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum

ZaidHBB

Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

10000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

26.08.2018

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Auren Sha'awa-Sheikh Guruntum Mp3" na kunshe da wa'azin Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum wanda ke magana akan A guji Auren Sha'awa, Mazinaciya Jakar Gayu, Ka Kyautata guzurinka, Muhimmancin gwaji kafin Aure da sauran su.

Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan wa'azin, da zara kun sauko da shii bakwa bukatar Internet ko Data wajen amfani da shi yau da kullum. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.


Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa kuma zai habaka darajar wannan application din anan play store.

Ku duba kundin Apps din mu anan playstore don samun wasu Manhajojin masu Fadakarwa, Ilmintarwa, Wa'azantarwa harda Nishadantarwa. Mungode.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود