Ahkamul Jana'iz Part 2-Sheikh

ZaidHBB

Ahkamul Jana'iz Part 2-Sheikh

موسیقی و صدا
  • 0.00
(0 رای)

نصب رایگان

5000

نصب ها

Android 4.1+

نسخه حداقل

با تبلیغات

تبلیغات

16.02.2018

تاریخ انتشار

تغییرات اخیر:

*Bug Fixed

توضیحات:

Assalamu Alaikum ya yan uwa Musulmi,

Wannan application mai suna "Ahkamul Jana'iz Part 2-Sheikh Jafar" na kunshe da Karatun Marigayi Sheikh Jafar Mahmoud Adam na Fassarar Ahkamul Jana'iz.
Ku sauko da wanna app din don sauraron wannan karatun. Wannan app din Kashi na biyu ne, ku yi search ZaidHBB a store ko ku duba cikan wannan app din don sauko da kashi na daya da na ukun wannan karatun. Allah ya bada damar amfani da abinda za a saurara ameen.

Idan kunji dadin wannan application din kada ku manta ku rubuta "review" sannana kuyi "rating" din application din, hakan zai kara mana kwarin gwiwa don ganin kuna jin dadin ayyukan mu.

Ku duba kundin Apps dina anan playstore don samun wasu apps din masu ilmintarwa da fadakarwa, ku rubuta ZaidHBB a store sai kuyi search don ganin kundin.

ZaidHBB برنامه های دیگر

دانلود