Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture

AdamsDUT

Sani Umar Rijiyar Lemo Lecture

Música y audio
  • 0.00
(0 votos)

Instalar gratis

10000

Instalaciones de aplicaciones

Android 4.1+

Versión mínima

Con anuncios

Anuncio

09.08.2017

Fecha de lanzamiento

Descripción:

Wannan application na dauke da karatuttukan shahararen malamin musuluncin nan wato Dr Sani Umar Rijiyar Lemo, wanda yayi suna wajen yada addinin musulunci ba iya Nigeria har da manyan kasashen musulunci na duniya irin su saudi arabia, sudan, egypt da sauransu.Dr Sani Umar Rijiyar Lemo yayi rubuce-rubuce na manyan littafai na islama da dama, wadan da ake amfani da su a manya-manyan jami'u na musulunci na duniya.
Muna aduar Allah ubangiji ya kare malam ya kuma kara masa ilimi da hazaka wajen yada addinin Allah a bayan kasa. Mu kuma Allah ya bamu iokn ji da kuma amfani da bain da muka saurara.

Bayan karatutuka na Dr Sani Umar Rijiyar Lemo za iya samun wasu karatuttukan da tafsirai na wasu daga cikin manya-manya malamun kasar hausa,idan aka yi searchin (adamsdut) a play store, karatuttukan sune kamar haka, karatuttukan irin su, sheikh Jafar Mahmud Adam, sheikh Mohammmad Abani Zaria,sheikh mohammad bin usaman kano,sheikh Dr sani rijiyar lemo
sheikh Ali Isah Fantami,Sheikh ibrahim Aminu daurawa,sheikh haruna kabiru gombe,sheikh Abubakar Gumi,sheikh Abdulrazak Yahya Haifan,sheikh Ahmad BUK,
Sheikh Abdullahi Usman Gadon Kaya,sheikh abdulwahab kano,Sheikh Abubukar Gero, sheikh Ahmad Tijjani Gurumtum,
kira'an karatun al-quran ta sheikh Ahmad sulaiman da kuma sheikh Hafiz Yahuza Bauchi,
da dai sauransu.

Don Allah idan har kaji dadin wannnan application a taimaka a yi sharing ta facebook,whatsapp,twitter,instagram da dai sauran social media domin sauran yan uwa musulmi su ma suyi downloading su amfana.
Kada kuma a manta ayi rating na wannnan application five star.

AdamsDUT Otras aplicaciones de

Descargar