Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

KareemTKB

Siffatus Salatin Nabiyyi MP3

Musik & Audio
  • 0.00
(0 Stimmen)

Kostenlose Installation

50000

App-Installationen

Android 4.1+

Minimalversion

Mit Werbung

Werbung

03.01.2017

Veröffentlichungsdatum

Beschreibung:

Wannan manhajja ce domin kawo muku karatun Littafin Siffatus Salatin Nabiyyi tare da Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Wannan manhajja na bukatar a kunna data domin tayi aiki.

A cikin wannan app na Siffatus Salatin Nabiyyi mp3 zaku ji karatun littafin (Sifat Salat Nabiy Hausa) a inda mawallafin littafin Muhammad Nasirudden Al Albani yayi bayanin yadda sallar manzon Allah (Sallallahu alaihi wasallam) take tun daga kabbarar-harama zuwa sallama kamar kana Kallon Annabi yanayin sallar.

Don haka, akwai bukatar kowanne musulmi ya saurari wannan karatu domin kokarin kyautata babbar bauta wacce Allah subhanahu wataala yafi so wato Sallah.

A takaice littafin SIFFATUS SALATIN NABIYYI littafine na koyon yadda sallar manzon Allah (s.a.w) take.

Mai Fassara littafin cikin wannan manhajja shine Sheikh Jaafar Mahmud Adam. Allah ya gafartawa Sheikh Nasiruddeen Al Albani kuma Allah ya gafartawa Sheik Jafar Mahmud Adam.

Allah ya datar damu da sauraran karatun wannan littafi ya kuma fahimtar damu sannan ya bamu ikon yin aiki da karatun da mukaji aameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja, kada ku manta kuyi rating dinta tauraro biyar cikin wannan gida sannan kada a manta ayi sharing da sauran yanuwa musulmai Hausa.

Bissalam wassalamu alaikum. Ku huta lafiya.

KareemTKB andere Apps

Herunterladen